
A sama hoton ludduwa ne. Birnin Zauma tayi fice a wajen noman luddai.

Wannan mai fafin luddai ne a kan aikin sa.

Wannan kuwa yana hurin luddai bayan an kare fafi.

Bayan an kare huri an daure sai a shanya a rana.

Noman kwarya ma na da matukar muhimmanci ga Zaumawa.